Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ana musayar kalamai tsakanin Shaikh Khalid, Digital Imam da Izalar Jos, Dan Malamin ya fito yace Iazalar Jos sun nemi Raba mahaifinsu da Duniya

Babban Malamin Addinin Islama, Sheikh Nura Khalid ya fito yayi raddi ga ‘yan Izala musamman na Jos.

Yace suna wa har matattu Kazafi.

Malam ya kawo misalai a karatunsa inda yace wai sunce lokacin da za’a bashi limanci a Abuja, sai da aka kira surukinsa amma ya bayar da shaida mara kyau akansa.

Kalli Bidiyon anan

https://www.tiktok.com/@digital_imaam/video/7531700506448678200?_t=ZM-8yNXiK29AX8&_r=1

Hakanan dan Malamin ma ya fito yayi raddi ga Izalar Jos inda yace a baya har so suka yi su kashe mahaifin nasu Sheikh Nura Khalid.

Yace amma ya tsallake rijiya da baya.

Karanta Wannan  Ji Yadda Gwamna Abba Gida-gida ya taimaki dalibar da ke fama da lalura bayan ta tura masa sako na neman taimako

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *