Wednesday, April 29
Shadow

Yayin da su Maryam Labarina ke cewa ba zasu yiwa miji Wanke-Wanke da girki ba, Sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon su Tauraruwar fina-finan Labarina, Maryam Labarina ya watsu sosai inda aka ji ta tana cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba.

Bayan faruwar hakan ne, kwatsam jiya, sai ga matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu a dakin girki tana kallon wasan ‘yan matan ‘yan kwallon Najeriya, Super Falcons.

A yanzu dai itace mace ta daya a Najeriya gata kuma a dakin girki.

Da yawa sun ce magana kare.

Karanta Wannan  Dangote ya nanata cewa, yana da man fetur din dake iya wadatar da Najeriya duk da 'yan kasuwar man sun ce ba gaskiya bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *