
Tauraruwar Kannywood, A’isha Najamu ta bayyana kanta a matsayin ‘yar Shi’a.
Ta wallafa Bidiyo inda aka ganta tana wakoki irin na ‘yan shi’a lamarin ya dauki hankula sosai inda wasu da yawa ke cewa saga yau ta daina burgesu.
Wasu dai sun ce dama can sun san ‘yar Shi’a ace amma wasu sun yi mamaki sosai.