Tuesday, November 18
Shadow

A yau Lahadi, Masana Kimiyya sun ce wani Mulmule daga Rana zai fado Duniyarmu inda zai iya lalata wutar Lantarki, da Intanet

Masana sararin samaniya na kasar Amurka, NOAA sun bayyana cewa, akwai yiyuwar wani mulmule daga rana zai fado Duniyarmu a yau Lahadi.

Sun bayyana cewa, mulmulen na da sauri sosai inda yake gudun kisan Kilometres 1000 a duk sakan ko dakika.

Sun ce zuwansa Duniyar mu ka iya shafar wutar lantarki da yadda Intanet ke aiki.

Saidai basu bayyana a wane yanki ne zai fado ba.

Karanta Wannan  Shawarar da kuke baiwa shuwagabannin mu na jefa mutane cikin talauci da Yunwa>>NLC ta gayawa IMF

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *