Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Atiku Abubakar ya isa Daura dan halartar jana’izar marigayi Shugaba Buhari

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya Isa Daura dan halartar jana’izar marigayi Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari.

Atiku ya samu Rakiyar Tawagarsa zuwa Daura.

Da Misalin karfe 2 ne za’a yi jana’izar Buhari.

Karanta Wannan  Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana abinda za'a yi dan girmama Fafaroma da ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *