Saturday, November 8
Shadow

Bidiyo da Duminsa: Tawagar da shugaba Tinubu ya aika ta kula da jana’izar Shugaba Buhari ta isa Katsina

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“border”:2,”square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Rahotanni daga jihar Katsina na cewa, tawagar da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tura dan kula da jana’izar tsohon shugaban kasa, marigayi, Muhammadu Buhari ta isa Katsina.

Ana tsammanin da misalin karfe 2 na ranar yau ne za’a yi jana’izar tsohon shugaban kasar a mahaifarsa dake Daura.

Tuni manyan mutane suka cika daura dan halartar jana’izar.

Karanta Wannan  Za'a yi gyaran Filin jirgin sama na Legas akan Naira Biliyan 712

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *