Sunday, March 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Bana jin tsoronka, Sanata Natasha Akpoti ta gayawa kakakin Majalisar tarayya bayan da yace a fitar da ita daga majalisar

Kakakin majalisar Dattijai, Sanata Godswill Akpabio ya bukaci a fitar da sanata Natasha Akpoti daga jikar Kogi daga majalisar.

Lamarin ya samo asali ne bayan da sanata Natasha ta bayyana rashin jin dadin canja mata kujerar zama ba tare da saninta ba.

Ta tashi tana bayyana rashin jin dadinta ne inda anan ne Sanata Akpabio ya umarci ta fita daga majalisar.

Saidai tace ba zata fita ba.

Daga karshe dai sai da aka kashe abin maganarta sanan aka samu sa’ida.

Kalli Bidiyon faruwar lamarin anan:

Karanta Wannan  Gwamnan Akwa Ibom ya kori gaba ɗaya kwamishinonin sa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *