
Shahararren me watsa labarai a kafar Tiktok da ake cewa, Sultan ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta bayan da aka kamashi saboda zargin yada labarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya.
Ya fadi haka ne a hirar da aka yi dashi bayan bayar da belinsa.
Inda ace ya bayar da labari yanda aka kamashi daga gida har zuwa gidan yari da kotu.
Yace yasha kuka sosai.