Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Bayan Sakoshi, Sultan ya bayar da labarin halin daya tsinci kansa a hannun Hukumar DSS, yace yace ya sha kuka sosai

Shahararren me watsa labarai a kafar Tiktok da ake cewa, Sultan ya bayyana irin kalubalen da ya fuskanta bayan da aka kamashi saboda zargin yada labarin cewa, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu bashi da lafiya.

Ya fadi haka ne a hirar da aka yi dashi bayan bayar da belinsa.

Inda ace ya bayar da labari yanda aka kamashi daga gida har zuwa gidan yari da kotu.

Yace yasha kuka sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Najeriya da ya je Kasar Jamhuriyar Nijar yace Nijar din zai bi yayi Sallah Gobe, ba zai cika Azumi 30 ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *