
Mawaki Vilal Billa ya bayyana cewa, ba zai iya barin wasannin barkwanci da yake ba ko kuma waka ya koma makaranta ba.
Yace akwai masu digirin da sune ke basu kudi hakanan wayar da yake rikewa da motar da yake hawa, masu digiri da yawa ba su da ita.
Saidai yace a yanzu zai iya komawa makaranta saboda ya kawo karfi zai iya rike kansa.