Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Na yi kuskure dana ce Kuskurene Halittar Talauci>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya fito ya bayyana cewa, yayi kuskure a kalaman da yayi cewa halittar Talauci kuskurene.

Ya bayyana cewa, yana so ya cene an kirkirarwa Najeriya Talauci da gangan.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7567900923209583880?_t=ZS-913iASUAwlt&_r=1

Gfresh a baya yayi Bidiyon inda ya fadi cewa halittar Talauci kuskurene a yayin da yake magana akan fadan Baana da A’ishatulhumaira.

Karanta Wannan  Da Duminsa: 'Yansanda sun kama Ma'aikacin hukumar kula da babban birnin teayya, Abuja, FCTA da ake zargin shine ya labartawa 'yan jarida maganar cewa Wike ya baiwa 'ya'yansa filaye masu yawa a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *