Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo da Hotuna: Yanda ‘Yan Shi’a suka fito zàngà-zàngàr nuna kin amincewa da kawo Kharin da Amurka ta shirya yi

‘Yan shi’a da dama ne suka fito zanga-zanga dan nuna rashin amincewa da harin da kasar Amurka ke shirin kawowa Najeriya.

An ga ‘yan Shi’ar dauke da rubuce-rubuce da kwalaye dake nuna suna Allah wadai da wannan yunkuri na shugaban kasar Amurkar.

Karanta Wannan  FATIMA DAHIRU: Mace Mai Horar Da Maza Kwallon Kafa A Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *