Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Da Rarara da Sarkin Waka duk ‘yan girman kai ne, babu me dama-dama a cikinsu>>Inji Sheik Sani Isah Kano

Malamin addinin Islama dake wa’azi a Tiktok, Sheikh Sani Isah Kano ya bayyana cewa, Da Naziru Sarkin Waka da Dauda Kahutu Rarara duk babu me dama-dama a cikinsu.

Malamij yace dukansu suna da girman kai babu wanda za’a gayawa gaskiya ya dauka.

Yayi magana ne a matsayin martani kan gazar mota dake tsakanin mawakan biyu.

Yace Dangote duka ya fisu kudi dan haka bai kamata su rika nuna fariya ba.

Rikicin Rarara da Sarkin Waka ya dade yana faruwa inda akw ganin suna gasa da Juna.

Karanta Wannan  Magidanci ya kàshe duka iyalansa sannan ya kàshè kansa saboda haushin Donald Trump ya ci zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *