
Sabon Depot din horas da sojoji na garin Osogbo dake jihar Osun sun yaye sojojin farko da aka horas.
A yau, Asabar ne aka yi bikin yaye matasan sojojin
Rahotanni sun ce manyan baki a wajan sun hada da Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke da kuma shugaban sojojin Najeriya, Lt. Gen. Waidi Shuaibu.