Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Irin Abinda wani Tela kewa Tauraruwar fina-finan Hausa, Zahara Diamond da ya jawo cece-kuce sosai

An ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Zahra Diamond wani Tela na jijjiga mata baya inda lamarin ya dauki hankula.

An samu comment masu zafi inda wasu ke cewa hakan rashin kunyane, wasu kuwa na cewa ‘yan Fim din su ke jawowa Kansu zafi.

https://www.tiktok.com/@aryanfashiondesign/video/7585470469801774344?_t=ZS-92NRpq6Ksdt&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Wata matashiya daga Arewa ta yiwa Dansanda tatas bayan da suka tare motarsu a hanya suna musu maganar da bata dace ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *