Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk wanda baya Maulidi ba Musulmi bane>>Inji Sheikh Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, duk wanda baya maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba musulmi bane.

Ya bayyana cewa, Maulidi yana nufin murna da zuwan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Duniya, amma yanda mutum ya zabi yayi wannan murnar ne ya banbanta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Idan dai kai Kirista ne na gaskiya, Bai kamata a ganka da Guru ko laya ba, sannan bai kamata kana zuwa gurin Boka ba>>Inji Wannan Faston

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *