
Malamin darikar Tinjaniyya, Sheikh Abdulfatahi Sani ya bayyana cewa, Salatul Fatih bai fi Qur’ani ba.
Yace amma ana maganar lada ne.
Yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya gayawa shehu duk wanda ya karanta Salatil Fatih zai sau ladar sauke Qur’ani sau 1000 zuwa sama.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.