Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Gawar Shugaba Buhari ta isa Daura

Gawar tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta isa Daura inda za’a yi jana’izar sa da yammacin yau.

Gawar ta samu rakiyar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima da sauran manyan mukarraban gwamnati.

Nan gaba kadan za’a binne Buharin.

Karanta Wannan  Tsynùwàr da El-Rufai yake yawan yiwa mutanene ta koma mai gida>>Inji Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *