Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyo: Rahotanni sun ce Kilomita 10 daga Gidan Buhari a Daura jama’a ba masaka tsinke

Rahotanni daga Daura jihar Katsina na cewa, Kilometre 10 daga gidan Buhari jama’a ne ba masaka tsinke.

Mutanen Daura sun fito kwansu da kwarkwatarsu sun nuna soyayya ga tsohon shugaban kasar.

An jibge jami’an tsaro dan samar da zaman lafiya a wajan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Masu kudi na Allah da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) basu wuce mutane 20 ba a Najeriya, Sauran duk barayine>>Inji Ordinary President

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *