Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Tauraron Tiktok, Gfresh Alamin ya bayyana cewa, yayi sabuwar amarya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda aka ganshi da sabuwar amaryar tasa suna nishadi.

Yace yana fatan sabuwar amaryar tasa zasu zauna lafiya da matarsa.

Saidai ba’a ga sanda aka daura aure ba, ko kuwa watakila a boye aka Daura auren?

Karanta Wannan  Kalli Sabbin Hotunan Tauraruwar fina-finan Hausa, Princess Mufida sun tayar da kura inda wasu ke ce mata taji tsoron Allah, hotunan basu dace ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *