Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Gfresh Al-amin yayi sabuwar Amarya, “Yanzu matana 2” injishi

Tauraron Tiktok, Gfresh Alamin ya bayyana cewa, yayi sabuwar amarya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na Tiktok inda aka ganshi da sabuwar amaryar tasa suna nishadi.

Yace yana fatan sabuwar amaryar tasa zasu zauna lafiya da matarsa.

Saidai ba’a ga sanda aka daura aure ba, ko kuwa watakila a boye aka Daura auren?

Karanta Wannan  PSG ta lallasa Inter Milan da ci 5-0 inda ta lashe kofin Championship League, kalli Yanda magoya bayan PSG din suka daga tutar neman a daina kàshè Falasdiynawa a Gàzà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *