Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karbi ‘yan Biyun da aka dawo dasu daga saudiyya bayan da aka haifesu a hade.
Da farko dai an haifesu a hadene inda aka garzaya dasu kasar ta Saudiyya saidai an samu damar rabasu yansu.