
Wannan wani Dansanda ne da ya dauki hankulan mutane.
Rahotanni sun ce yana bin wani me achaba ne inda ya fada cikin Kwata me Zurfi.
Lamarin ya farune a Legas inda daga baya mutane suka zura mai kuranga ya fito.
Wasu dai sun jajanta masa inda wasu suka mai dariya.