Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyo: Da cuwa-cuwa aka hada jama’ar da suka taru a wajan jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Wannan malamin yayi zargin cewa, da cuwa-cuwa aka tara jama’ar da suka taru a wajan jana’izar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Ya bayyana cewa kuma da wuya a samu mutane adalai 40 a cikin mutanen da suka taru a waja jana’izar malamin.

Yayi zargin cewa duk ‘yan Bindigar dake Arewa maso yamma ‘yan darika ne inda yace an ga hotuna shehunan darika a jikin bindigun ‘yan Bindigar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yan daba suka Δ·Δ·Γ Ε›hΓ¨ matashi a yayin Sallar Tahajjud a Unguwar Rigasa jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *