
lTauraruwar Tiktok, Murja Kunya Kunya tace idan ta auri Ragon Namiji tasan wuta zai kaita saboda zata rika kalle-kalle da neman maza a waje.
Ta bayyana haka a sabon Bidiyon da ta saki inda tace mata da mazansu basu iya biya musu bukata su rabu dasu zai fi ko kuma mazan da matansu basa iya biya musu bukata su rabu dasu.
Tace ga duk me Lafiya sha’awa ta zama dole.