Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyo: Idan na auri ragon Namiji wanda bai iya biyamin Bukata Nasan Wuta zai kai ni dan Wallahi maza zan rika bi>>Murja Kunya

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

lTauraruwar Tiktok, Murja Kunya Kunya tace idan ta auri Ragon Namiji tasan wuta zai kaita saboda zata rika kalle-kalle da neman maza a waje.

Ta bayyana haka a sabon Bidiyon da ta saki inda tace mata da mazansu basu iya biya musu bukata su rabu dasu zai fi ko kuma mazan da matansu basa iya biya musu bukata su rabu dasu.

Tace ga duk me Lafiya sha’awa ta zama dole.

Karanta Wannan  A biyamu diyyar Tiriliyan 10 sannan a bamu hakuri, Inyamurai suka gayawa shugaba Tinubu game da maganar kazafin da aka musu na cewa sune suka shirya juyin mulki na farko amma IBB ya wankesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *