Saturday, August 8
Shadow

Kalli Bidiyo: In ba kai ba, Sai Rijiya, Wata ta bayyana tana son Mawaki Soja Boy

Wata baiwar Allah ta bayyana tana son shahararren mawakin batsa, Soja Boy

Ta wallafa Bidiyon ta da hotunansa a Shafinta na Tiktok inda ya dauki hankula ake ta martani masu zafi.

Saidai ya mayar da martani inda shima abin ya bashi mamaki yace Kaii

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: 'Yan siyasar mu sun ji tsoron yin takarar Muslim Muslim sai Tinubu ne jarumin da yayi, shiyasa muka zabeshi>>Inji Sheikh Sani Yahya Jingir

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *