Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Ina binciken wasu kudade da yawa da aka sace a Gwamnatin Kano>>Inji Dan Bello

Tauraron Kafafen sadarwa, kuma dan Gwagwar maya, Dan Bello ya bayyana cewa, Yana binciken wasu kudade masu yawa da aka sace a Gwamnatin Kano.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda yace suna kan Binciken lamarin.

@factnewshausa

‘Mun bankado satar kudade masu yawa a gwamnatin Kano mai ci’- Dan Bello A shirin ‘Zo mu zauna’ na wannan makon, sanannen mai fafutuka a Najeriya Bello Galadanci, da a ka fi sani da Dan Bello, ya ce nan ba da jimawa ba za su saki bidiyon yadda a ka wawure manyan kudade a gwamnatin Kwankwasiyya. Za ku iya kallon cikakken shirin a shafinmu na YouTube a Fact News Hausa. #factnewshausa #kannywoodstyle #kannywoodmedia #kannywoodNews #zomuzauna #kannywood #kannywoodcelebrities #factnews #exploremore #explorer #matasa #fyppp #nigeria #explore #labarinaseries

♬ original sound – Fact News Hausa – Fact News Hausa
Karanta Wannan  Allahu Akbar: Wannan Amaryar daga jihar Bauchi ta Amince da Qur'ani a matsayin sadaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *