Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyo: Na yi Mafarki Sheikh Ibrahim ya riko hannun Ibro zai kaishi gaban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Alhaji Anisee

Shahararren dan Darika, Alhaji Anisee ya bayyana cewa, yayi mafarkin Sheikh Ibrahim ya kamo hannun Marigayi shahararren me wasan Barkwanci, Ibro zai kaishi gaban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Ya bayyana cewa sun hadu amma bai bisu ba.

Karanta Wannan  An Kama Faston nan saboda Zakkewa Wata matashiya da taje wajansa ya mata addu'ar tsarkakewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *