Bidiyo ya bayyana a shafukan sada zumuna na tsohon ministan sufuri a kasar Burkina Faso,Vincent Dabilgou inda aka ga mutane na zaneshi.
An masa hakane bisa zargin cewa ya saci makudan kidade a kasar.
Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda da yawa suka rika cewa sun yi fatan a kasarsu ma za’a iya yin hakan