Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Karuwanci ne sana’ata, kuma ta sanadinsa na sai mota, yanzu Aikin Hanjji nake son zuwa in roki Allah ya yafe min daga nan sai in daina>>Inji Yasmin daga Kaduna

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wata matashiya me suna Yasmin daga Jihar Kaduna ta bayyana cewa, Sana’ar karuwanci take yi.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita wadda ta yadu sosai a kafafen sada zumunta.

Matashiyar ta bayyana cewa dalilin wannan sana’a ta sayi mota kuma yanzu Saudiyya take son zuwa.

Ta bayyana cewa, burinta shine idan ta ce Saudiyya ta dawo sai ta Tuba.

Kalli Bidiyon anan:

https://twitter.com/Abdulilu1/status/1917732658773385317?t=AU6VHpdCfn5Cu4yvT3C5Vw&s=19

A yayin da wasu ke cewa wannan shirine kawai wasu kuwa na cewa ko da shiri ne hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba hakkin Miji bane ya kula da Rashin Lafiyar matarsa, Hakkin Iyayenta ne>>Inji Malam Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *