Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyo: Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya ce ba ya son a yafe masa zunubansa dan haka ba zai koma jam’iyyar APC ba

Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa ba zai koma jam’iyyar APC ba kawai dan a yafe masa zunibansa.

Tambuwal ya bayyana hakane a bayan da ya fito daga ofishin EFCC bayan kamun da suka masa.

An kama Tambuwal bisa zargin cewa, ya cire Naira Biliyan 189 daga asusun bankin ajiyar jihar.

Karanta Wannan  NDLEA ta kama wata mata da ta É“oye Æ™wayoyi a cikin al'aurar ta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *