Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ku Jahilai Masu cewa wai ni mawakine in daina saka baki wajan kare Annabi, ku je ku tambayi malamanku irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Tijjani Gandu

Shahararren mawakin siyasa, Tijjani Gandu ya bayyana goyon bayan kamawa da hukunta Malam Lawal Triumph kan zargin yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Batanci.

Yace su suna kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a yayinda dayen bangaren kuma suna kare dan kungiyane.

Yace kuma masu zaginsa cewa, wai shi mawaki ne Jahilaine, su je su tambayi irin gudummawar da mawaka suka bayar wajan kare Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) musamman idan za’a je yaki.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Duk da yunkurin hana su taron da ake zargin APC da yi, Jam'iyyar ADC ta su Atiku ta na gudanar da taron a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *