Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Na Tuba na daina shigar Banza>>Inji Rahama Saidu

Tauraruwar Tiktok Rahama Saidu ta bayyana cewa, ta daina shigar banza.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo da aka ganta tare da rashida mai sa’a inda take mata nasiha akan Saka Hijabi.

Kalli Bidiyon nan:

https://www.instagram.com/reel/DNh2awNKsDR/?igsh=MXJobDV2anJ5bGd5YQ==
Karanta Wannan  Tsohon Bidiyon Shugaba Tinubu yana cewa idan bai samar da wutar lantarki a mulkinsa na farko ba kada a sake zabeshi ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *