
Wani sojan Najeriya ya gargadi matasa da cewa su rufawa kansu Asiri kada su shiga aikin soja.
Yace aikin ba dadi kuma ba’a wa sojojin Adalci, domin kuwa suna bautawa kasarsu ne amma kasar bata damu dasu ba.
Sojan ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.