Friday, July 17
Shadow

Ba za’a dauke wuta ba ko so daya a shekarar 2026>>Ministan Wutar Lantarki ya bayar da tabbaci

Ministan wutar lantarki, Mr Adebayo Adelabu ya bayar da tabbacin samar da tsayayyar wutar Lantarki a shekarar 2026.

Me baiwa ministan Shawara game da sadarwa da hulda da jama’a, Mr Bolaji Tunji. Ne ya bayyana hakan ranar Juma’a a wata sanarwa da ya fitar.

Yace hakan na kunshene a cikin sakon sabuwar Shekara inda yace Gwamnati zata mayar da hankali wajan samar da tsayayyar wutar lantarki ga gidaje da masana’antu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Duk da yunkurin hana su taron da ake zargin APC da yi, Jam'iyyar ADC ta su Atiku ta na gudanar da taron a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *