Monday, July 20
Shadow

Kalli Bidiyo: Kullun Sheikh Ibrahim, Salatil Fati da sauransu nake jin Sheikh Dahiru Usman Bauchi na fadi a karatunsa

Wannan malamin daga kasar Ghana ya nemi a kawo masa karatun Sheikh Dahiru Usman Bauchi guda daya wanda yake karantar da Tauhidi.

Yace kullun Salatun Fatih, Sheikh Ibrahim da sauransu yake jin Marigayin na fada a karatunsa.

https://www.tiktok.com/@albany_012/video/7582982730011397397?_t=ZS-92GnsR3tHVp&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda mawakin Najeriya, Burna Boy ya daga mawakiya Shakira sama

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *