
Tauraron mawakin Hausa, Aminu Mai Dawayya ya bayyana cewa a lokacin yana da budi, matansa 4.
Ya bayyana hakane a wata hira da RFIHausa suka yi dashi.
Ya bayyana cewa, Amma da kudinsa suka kare, duk sai kowa ya tafi ya barshi
Yace Asalin dalilin da yasa ake ce masa Mai Dawayya shine shi masoyin Rukayya Dawayya ne da Ali Nuhu kuma asalin sanarsa Achaba ne.