Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyo: Ministan Wutar Lantarki ya gayamin wutar ta inganta>>Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, Ministan Wutar Lantarki ya sanar dashi cewa an samu ingancin wutar.

Shugaban ya bayyana hakane a yayin ganawa da wasu ‘yan kasuwa masu zuba hannun jari.

Shugaban yace Najeriya bata kai inda take son kaiwa ba game da karfin wutar lantarki.

Yace kuma wutar tana da muhimmanci wajan ci gaban kowane bangare na rayuwar Al’ummah.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Budurwarka idan kana son Mallaketa kada wani ya kwace ta to ka rika bata kyautar akalla Naira Dubu 10 duk sati>>Inji malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *