
Tauraron Tiktok Peller wanda asalin sunansa Habibu ne ya bayyana cewa ya bar Musulunci zuwa Kirista.
Ya bayyana cewa dalilinsa shine bulalar da aka rika masa saboda zuwa islamiya.
Yace ana kaishi a zane masa mazaunai.
Saidai wasu na ganin cewa ba wannan ne dalilinsa na barin musulunci ba, ya bar Musulunci ne saboda Budurwarsa, Jarvis.
Dakili kuwa shine sun taba yin Bidiyo tare suna gaddama akan addininsa.
wasu kuwa na ganin ya bar musulunci ne saboda rashin son zuwa masallaci.
Allah sa mu dace.