Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Na bar Musulunci na koma Kirista>>Inji Shahararren dan Tiktok Peller, Ji Dalilinsa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Tauraron Tiktok Peller wanda asalin sunansa Habibu ne ya bayyana cewa ya bar Musulunci zuwa Kirista.

Ya bayyana cewa dalilinsa shine bulalar da aka rika masa saboda zuwa islamiya.

Yace ana kaishi a zane masa mazaunai.

Saidai wasu na ganin cewa ba wannan ne dalilinsa na barin musulunci ba, ya bar Musulunci ne saboda Budurwarsa, Jarvis.

Dakili kuwa shine sun taba yin Bidiyo tare suna gaddama akan addininsa.

wasu kuwa na ganin ya bar musulunci ne saboda rashin son zuwa masallaci.

Allah sa mu dace.

Karanta Wannan  A yayin da aka baiwa 'yan kwallo Najeriya Kyautar Naira Miliyan 150, Tsaffin sojoji sun fito kan tituna suna gangami a biyasu hakkokinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *