Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Na nada kaina shugaban yakin neman zaben Tinubu na 2027>>Inji Gwamnan Naija, Umar Bago

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa, ya nada kansa a matsayin shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shekarar 2027.

Bago ya bayyana hakane a wajan wani taro.

Yace kuma jihat Naija ta zama hedikwatar yakin zaben Tinubi.

Karanta Wannan  Akwai yiyuwar kara farashin Man Fetur a Najeriya saboda sabon harajin da Gwamnatin Tinubu zata sanya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *