Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyo: Na nada kaina shugaban yakin neman zaben Tinubu na 2027>>Inji Gwamnan Naija, Umar Bago

Gwamnan jihar Naija, Umar Bago ya bayyana cewa, ya nada kansa a matsayin shugaban yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shekarar 2027.

Bago ya bayyana hakane a wajan wani taro.

Yace kuma jihat Naija ta zama hedikwatar yakin zaben Tinubi.

Karanta Wannan  Gani a wajan aiki kuma ina kallon wasan World Cup amma wasu na can daji suna wahala>>Sojan Amurka dan Asalin Najeriya yawa Sojojin Najeriya tsiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *