
Tsohon soja me Da’awa, Adam Ashaka ya soki Al-Qunut da wasu malamai suka fara yiwa shugaban kasar Amurka, Donald Trump.
Adam yace Trump ba musulmai yace zai kawowa Hari ba, ‘yan tà’àddà yace zai kawowa hari kuma ko a musulunci hukuncin su hukuncin Khisa ne.
Yace babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman karnukan Farautar ‘yan siyasa ne.