
Maganar Malam Nura Khalid ta cewa Sufaye ne suka fi son Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ta jawo cece-kuce sosai a kafafen sada zumunta.
Daya daga cikin malaman Izala ya mayar masa da raddi inda yace sai yanzu ya yadda cewa Malam Nura Khalid na zuhkar Wiywiy kamar yanda aka fada a baya.
Yace kuma yana ga kamin yayi waccan magana ya sha shayin wiwi din da ya saba sha.
Yace Malam Nura Khalid Jahili ne sannan abinda yasa ba zai yi wata kakkausar magana akansa ba dan kada dansa ya fito yayi kuka, kamar yanda a baya da aka ce yana shan Wiywiy ya fito ya rika kuka a social media.