
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa ba zai koma jam’iyyar APC ba kawai dan a yafe masa zunibansa.
Tambuwal ya bayyana hakane a bayan da ya fito daga ofishin EFCC bayan kamun da suka masa.
An kama Tambuwal bisa zargin cewa, ya cire Naira Biliyan 189 daga asusun bankin ajiyar jihar.