
A jiyane aka yi babban taron jam’iyyar APC na kasa a fadar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.
Daya daga cikin abubuwan da suka dauki hankali shine wakar Rarara.
Bayan kammala wakar, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya tashi tsaye sun gaisa da Rarara wanda ake ganin hakan babbar girmamawa ce.