Wasu ‘yan Damfara sun yiwa wani Maniyyaci wayau dan jihar Yobe.
Sun kwace masa dala $1000 ‘yan dala $100 inda suka bashi dala $9 watau takardun dala $1.
Da ake hira dashi, yace kudin nashi ne da na matar yayansa.