
Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya zargi su shaikh Maqari da cewa, suna son dawo da shari’ar Abduljabbar danya.
Yace Shari’a ce wadda aka yi aka gama aka yanke hukunci amma saboda son cimma wata manufa ana son dawo da ita danya.
Ya zargi cewa, duk abin akan shugabanci ne.