Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Su Shaikh Maqari na son su dawo da shari’ar Abduljabbar sabuwa da nufin cewa ba’a mai Adalci ba>>Inji Baffa Hotoro

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Malamin Addinin Islama, Baffa Hotoro ya zargi su shaikh Maqari da cewa, suna son dawo da shari’ar Abduljabbar danya.

Yace Shari’a ce wadda aka yi aka gama aka yanke hukunci amma saboda son cimma wata manufa ana son dawo da ita danya.

Ya zargi cewa, duk abin akan shugabanci ne.

Karanta Wannan  Hotunan Aurena Dake Ta Yawo A Kafafun Sadarwa An Yi Su Ne Bayan Daurin Aure, Kuma Bada Yawuna Aka Fitar Da Su Ba, Kuma Don Alah Ina Rokon Wadanda Suka Dora Da Su Goge, Cewar Abdulrahim Mansur Yelwa kalli bidiyi jawabinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *